Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

AYYUKA NA HOTO

AIKI NA HOTO

Jehobah Ya Ba Samson Ruhu Mai Tsarki

Ka kera madaurin kai, ka yi kamar kai ne Samson, kuma ka koyi yadda ruhu mai tsarki ya ba shi karfi.

Kari Daga Wannan Jerin

Dauda Yana Son Sunan Allah

Ku taimaka wa yaranku su koyi ma’anar sunan Allah.

Wane ne Ya Zabi Ya Bauta wa Jehobah?

Wannan aikin zai taimaka wa yara daga shekara 6 zuwa 8 su san labaran wasu bayin Allah a cikin Littafi Mai Tsarki.

Dauda Ya Yi Nasara Ko da Ba Shi da Manyan Makamai

Ka daidaita sunayen wadannan mutanen da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki da abubuwan da suka yi.