Ka daidaita sunayen wadannan mutanen da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki da abubuwan da suka yi. A cikinsu ka nemi wadanda suka zabi su bauta wa Jehobah.