HASUMIYAR TSARO

Gabatarwa

Hausa
Gabatarwa
/assets/ct/28ada02fb0/images/syn_placeholder_sqr.png
wp17 Na 1 p. 2

Gabatarwa

Gabatarwa

Mene Ne Ra’ayinka?

Shin Littafi Mai Tsarki tsohon yayi ne? Zai iya amfanarmu a yau kuwa? Littafi Mai Tsarki ya ce: “Kowane Nassi hurarre daga wurin Allah mai-amfani ne.”​—2 Timotawus 3:​16, 17.

Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya bayyana yadda Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka mana da kuma yadda za mu ji daɗin karanta shi.