Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 1 2017 | Yadda Za Ka Ji Dadin Karanta Littafi Mai Tsarki

Mene Ne Ra’ayinka?

Shin Littafi Mai Tsarki tsohon yayi ne? Zai iya amfanarmu a yau kuwa? Littafi Mai Tsarki ya ce: “Kowane Nassi hurarre daga wurin Allah mai-amfani ne.”2 Timotawus 3:16, 17.

Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya bayyana yadda Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka mana da kuma yadda za mu ji daɗin karanta shi.

 

COVER SUBJECT

Amfanin Karanta Littafi Mai Tsarki

Ta yaya miliyoyin mutane suka amfana daga karatun Littafi Mai Tsarki?

COVER SUBJECT

Ta Yaya Zan Soma Karatun?

Abubuwa biyar da za su taimaka maka ka ji dadin karanta Littafi Mai Tsarki kuma karatun ya kasance da sauki.

COVER SUBJECT

Me Zai Sa Ka Ji Dadin Karatun?

Juyin Littafi Mai Tsarki da yin amfani da na’ura da kayan bincike da kuma wasu dabaru za su inganta karatun Littafi Mai Tsarki.

COVER SUBJECT

Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Inganta Rayuwata?

Wannan littafi na zamanin dā na dauke da darussa masu kyau.

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

A Dā Ina Tsoron Mutuwa!

Yvonne Quarrie ta ce, “Me ya sa aka halicce ni?” Amsar da ta samu ta canja rayuwarta.

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

“Ya Faranta wa Allah Rai”

Za ka amfana daga labarin Anuhu idan kai mai iyali ne kuma yin abin da ya dace yana maka wuya.

Rashin Fahimta Karamar Matsala Ce?

Bai kamata mu yi wa Littafi Mai Tsarki mummunar fahimta ba domin sakon da ke cikinsa yana da muhimmanci sosai. Ta yaya za ka iya fahimtar Littafi Mai Tsarki?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Littafi Mai Tsarki ya nuna abin da ke jawo wahala a duniya da kuma yadda wahala za ta kare.

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Akwai Ayoyi a Cikin Littafi Mai Tsarki da Ba Su Jitu da Juna Ba?

Ka bincika wasu ayoyi a cikin Littafi Mai Tsarki da wasu suke ganin ba su jitu da juna ba da kuma ka’idodin da za ka iya bi don ka fahimci gaskiyar batun.