HASUMIYAR TSARO Na 1 2016 | Za Ka Iya Fahimtar Littafi Mai Tsarki

Ka taba tambaya, ‘Me ya sa Littafi Mai Tsarki yake da wuyar fahimta?’

COVER SUBJECT

Me Ya Sa Ya Dace Ka Fahimci Littafi Mai Tsarki?

Mutane da yawa suna daraja wannan littafin, amma ba su san zai iya amfanar su ba.

COVER SUBJECT

Littafin da Za A Iya Fahimta

Akwai abubuwa hudu da suka nuna cewa za mu iya fahimtar Littafi Mai Tsarki.

COVER SUBJECT

Samun Taimako don Fahimtar Littafi Mai Tsarki

Idan an wallafa Littafi Mai Tsarki don a fahimta, me ya sa kake bukatar taimako don ka fahimce ta?

Za a Taba Yin Duniyar da Babu Munafunci?

Munafukai sun sa ka daina siyasa da bin addini da kuma daina kasuwanci kuwa?

Ka Sani?

Me ya sa Yusufu ya yi aski kafin ya je gaban Fir’auna? Littafin Mai Tsarki ya ce mahaifin Timotawus Baheleni ne. Shin hakan yana nufin cewa shi ɗan kasar Helas ne?

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

“Dana Cikin Ubangiji, Kaunatacce, Mai-Aminci.”

Mene ne ya taimaka wa Timotawus ya daina jin kunya kuma ya zama kwararren Kirista?

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Za mu iya sanin gaskiya game da Allah kuwa?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mini Idan Ina Bakin Ciki Kuwa?

Akwai abubuwa uku da Allah ya tanadar don su taimaka a lokacin da mutum ke bakin ciki.