Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 2 2021 | Sabuwar Duniya Ta Kusa

Shin abubuwan da suke faruwa yanzu suna nuna cewa duniya ta kusan ƙarewa ne? Idan haka ne, me ya kamata mu yi don mu tsira wa ƙarshen duniya? Me zai faru bayan ƙarshen duniya ya zo? Za mu ga amsoshin da Littafi Mai Tsarki ya bayar a wannan mujallar.

 

Muna Bukatar Sabuwar Duniya!

Yanayin duniya ya dada nuna cewa muna bukatar sabuwar duniya.

Shin Wannan Duniyar Za Ta Kare?

Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da karshen duniya, amma ya ce mutane za su zauna a duniya har abada.

Yaushe Ne Karshe Zai Zo? Abin da Yesu Ya Ce

Shin kana ganin waɗannan alamun?

Abin da Za Ka Iya Yi don Ka Shiga Sabuwar Duniya

Ta yaya zama aminin Allah zai sa ka tsira?

Aljannar da Ta Kusan Zuwa!

Yaya duniya za ta zama, bayan Allah ya cika alkawarinsa?

Karshen Duniya Ya Kusa Ne?

Amsar da Littafi Mai Tsarki ya ba da zai ba ka mamaki.