Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Karshen Duniya Ya Kusa Ne?

Karshen Duniya Ya Kusa Ne?

Mutane sun sha cewa ƙarshen duniya ta kusa, amma har yanzu ƙarshen bai zo ba! Shin kana ganin ƙarshen duniya za ta taɓa zuwa kuwa?

MENE NE LITTAFI MAI TSARKI YA CE?

  • Ta yaya duniya za ta ƙare?

  • Yaushe ne hakan zai faru?

  • Za ka tsira kuwa?

  • Yaya duniya za ta kasance bayan ƙarshen?

Amsoshin Littafi Mai Tsarki da aka tattauna a wannan mujallar, za su ba ka mamaki kuma su ƙarfafa ka.

Shaidun Jehobah za su yi farin cikin taimaka maka ka daɗa koyan abubuwan da Allah ya nufa wa duniya.