Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 24

An Samo wa Ishaku Mata

An Samo wa Ishaku Mata

24:2-4, 11-15, 58, 67

Bawan Ibrahim ya roƙi Jehobah ya taimaka masa ya zaɓa ma Ishaku mata. (Fa 24:​42-44) Mu ma ya kamata mu nemi ja-gorancin Jehobah kafin mu yanke shawara mai muhimmanci. Ta yaya za mu yi hakan?

  • Mu yi addu’a ga Jehobah

  • Mu bincika Littafi Mai Tsarki da kuma littattafanmu

  • Mu nemi shawara daga ’yan’uwa Kiristoci da suke ƙaunar Jehobah sosai