Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 25-26

Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Dan Fari

Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Dan Fari

25:27-34

Isuwa bai ɗauki abubuwan da suka shafi ibada da daraja ba. (Ibr 12:16) Shi ya sa ya sayar da matsayinsa na ɗan fari. Ban da haka ma, ya auri mata biyu da ba sa bauta wa Jehobah.​—⁠Fa 26:​34, 35.

KA TAMBAYI KANKA: ‘Ta yaya zan nuna cewa ina daraja waɗannan abubuwan da suka shafi ibada?’

  • Dangantakata da Jehobah

  • Ruhu mai tsarki

  • Sunan Jehobah da ake kiranmu da shi

  • Wa’azi

  • Taro

  • Aure