Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Maris–5 ga Afrilu

FARAWA 29-30

30 ga Maris–5 ga Afrilu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yakub Ya Yi Aure”: (minti 10)

  • Fa 29:​18-20​—Yakub ya amince ya bauta wa Laban har shekara bakwai kafin ya auri Rahila (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w03 10/15 29 sakin layi na 6)

  • Fa 29:​21-26​—Laban ya yi wa Yakub wayo ta wurin ba shi Leya maimakon Rahila (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w07 10/1 8-9; it-2 341 sakin layi na 3)

  • Fa 29:​27, 28​—Yakub ya yi abin da ya dace a yanayi mai wuya

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fa 30:3​—Me ya sa Rahila ta ɗauki yaran da Bilha ta haifa wa Yakub kamar yaranta? (mwbr20.03-HA an ɗauko daga it-1 50)

  • Fa 30:​14, 15​—Me ya sa wataƙila Rahila ta ba da zarafin mijinta ya shigo wurinta don ta samu saiwar ɗaukar ciki ko manta’uwa? (w04 6/1 30 sakin layi na 7)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 30:​1-21 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Jawabi Mai Ƙarfafawa, bayan haka, sai ku tattauna darasi na 16 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 59 sakin layi na 21-22 (th darasi na 18)

RAYUWAR KIRISTA