Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

AYYUKA NA NAZARI

Wanene Ya Fada? (Farawa 41-50)

Ka sauko da wannan aiki na nazari, ka karanta nassosi biyar da aka dauko daga cikin Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi kokari ka gano mutanen da ake maganarsu.

 

Kari Daga Wannan Jerin

Ruhu Mai Tsarki Yana Ba da ’Ya’ya Masu Kyau

Wannan aikin yana taimaka wa yara masu shekaru 8 da 12 su koya halayen da ke cikin ’ya’yan ruhu.

Ka Rera Wakar Gaba Gadi

Ka koyi waka game da yin karfin zuciya, sai ka rera ta tare da iyalinka.

Wa Za Ka Iya Karfafawa?

Wannan aikin zai taimaka wa yara tsakanin shekara 8 da 12 su nemi yadda za su karfafa wasu.