Ka taimaka ma wani ya ci gaba da bauta wa Jehobah kamar yadda Elkanah da Hannatu suka taimaka wa Sama’ila.