Ka sauko kuma ka gurza wannan aiki don nazari, kuma ku koya game da wurare da yawa da Yakubu ya ziyarta. Ka amsa tambayoyi, sai ka ce wani cikin iyali ya nemo amsoshin.