HASUMIYAR TSARO Mayu 2015 | Za Ka So Ka Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki?

Miliyoyin mutane a faɗin duniya suna amfana daga nazarin Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehobah suke yi da su kyauta. Ka ga yadda kai ma za ka iya amfana.

COVER SUBJECT

Shin Ya Dace Ka Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki?

Shin ka taba cewa, ‘Ba ni da lokaci’ ko ‘Ba na son abin da zai takura min’?

Tsarin Nazari don Kowa

Ka sami amsoshin muhimman tambayoyi takwas da ake yawan yi game da tsarin nazarin Littafi Mai Tsarki.

A CONVERSATION WITH A NEIGHBOR

Shin Ya Dace Mu Tuna da Mutuwar Yesu?

Mutane da yawa suna bikin haihuwar Yesu sa’ad da suke Kirsimati kuma suna bikin tashinsa a lokacin Ista. Me ya sa Shaidun Jehobah suke tunawa da mutuwar Yesu maimakon haihuwarsa da tashinsa?

COVER SUBJECT

Dalilin da Ya Sa Muke Bukatar Ceto

Shin Allah mai kauna zai halicce mu da sha’awar yin rayuwa har abada sa’an nan ya hana mu gamsar da wannan sha’awar?

COVER SUBJECT

Mutuwar Yesu da Kuma Tashinsa Daga Mutuwa—Yadda Za Su Iya Amfanar Ka

Littafi Mai Tsarki ya bayyana dalilai shida da suka sa mutuwar mutum daya zai ba mutane da yawa rai.

COVER SUBJECT

Tunawa da Mutuwar Yesu—Yaushe Ne Za A Yi Shi Kuma a Ina?

A shekara ta 2015, za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu a ranar Jumma’a, 3 ga Afrilu, bayan faduwar rana.

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Akwai lokacin da dukan ’yan adam za su so juna kuwa?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Mene Ne Mulkin Allah Zai Yi?

Ka koyi abin da za ka yi tsammaninsa sa’ad da gwamnatin Allah za ta yi sarauta a duniya.