Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Allah Yana So Mu Yi Amfani da Siffofi a Ibada Kuwa?

Allah Yana So Mu Yi Amfani da Siffofi a Ibada Kuwa?

Da yake ba ma ganin Allah, ta yaya za mu kusace shi? Yin ibada da sifoffin abubuwan da muke gani zai taimaka mana mu kusaci Allah kuwa?