Ka sauko da wannan labarin wani daga Littafi Mai Tsarki don ka koya game da yayan Musa Haruna wanda ya zama Firist na farko na Isra’ila. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.