Koma ka ga abin da ke ciki

LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Hannatu

Ka sauko da wannan labarin Littafi Mai Tsarki, ka koya game da Hannatu, mahaifiyar annabi Sama’ila. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.