Ka sauko da wannan labarin Littafi Mai Tsarki, ka koya game da Saul, wanda yake da tawali’u sa’ad da ya soma sarauta amma daga baya, ya zama mai fahariya. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.