Koma ka ga abin da ke ciki

Tambayoyin da Matasa Suke Yi—Amsoshin da Suka Dace, Littafi na 2

Tambayoyin da Matasa Suke Yi—Amsoshin da Suka Dace, Littafi na 2

Kana bukatar shawara da za ka amince da ita! Tambayoyin da Matasa Suke Yi—Amsoshin da Suka Dace, Littafi na 2 (Turanci), ya yi tanadin wannan. Wannan littafi yana ɗauke da sakamakon ganawa da aka yi da ɗarurruwan matasa daga kewayen duniya. Shawara mai kyau na Littafi Mai Tsarki ya taimake su. Yanzu ka bincika yadda zai taimakeka.

Wannan littafin zai taimake ka amsa tambayoyi game da:

  • Jinsi da Ba Naka Ba

  • Canzawar Rayuwa

  • Batun Abokantaka

  • Makaranta da Kuma Tsaranka

  • Batun Kuɗi

  • Iyayenka

  • Jiye-jiyenka

  • Nishatsi

  • Girmanka ta Ruhaniya

Za ka iya sauko da littafin daga tsarin PDF, ko kuma ka yi odar littafin daga ofishinmu.