Koma ka ga abin da ke ciki

Abin da Tsararku Suka Ce

Ku kalli bidiyo game da matasa daga wurare dabam dabam cikin duniya da suke magana game da matsalolin rayuwa da kuma yadda za a iya bi da su.

 

Abin da Tsararka Suka Ce Game da Wayar Selula

Ga matasa dayawa wayar selula ba abin magana da mutane ba ne kawai, amma ta shafi yadda suke hulda ne da jama’a gabaki daya. Mene ne matsaloli da kuma amfanin wayar selula?

Matasa Suna Magana Game da Kudi

Ka nemi taimako a kan yadda za ka yi ajiyar kudi da yin amfani da kudi da kuma irin fifikon da za ka ba kudi a rayuwarka.

Abin da Tsararku Suka Ce Game da Sifar Jiki

Me ya sa yake da wuya matasa su daidaita ra’ayinsu game da adonsu da kuma sifar jikinsu? Me zai iya taimaka musu?

Abin da Tsararki Suka Ce Game da Wasan Banza

Ki ji abin da matasa biyar suka ce game da wasan banza da kuma abin da za ki iya yi idan hakan ya faru.

Matasa Suna Tattaunawa Game da Yin Imani da Allah

A wannan bidiyo mai tsawon minti uku, matasa sun bayyana abin da ya tabbatar musu cewa akwai Mahalicci.

Matasa Sun Yi Magana Game da Karatun Littafi Mai Tsarki

Karatu bai da sauki, amma Karatun Littafi Mai Tsarki na da amfani. Matasa hudu sun bayyana yadda karatun Littafi Mai Tsarki yake sa su amfana.

Dalilan Kasancewa da Bangaskiya—Ka’idodin Allah Sun Fi Ka’idodina

Matasa sun bayyana yadda suka kauce ma matsalolin da ꞌyan ajinsu suka fuskanta don kin bin kaꞌidodin Jehobah.

Rayuwa Mafi Inganci

Za ka so ka yi rayuwa mai gamsarwa? A bidiyon nan, Cameron ta fadi yadda take jin dadin rayuwa a inda ba za ka zata ba.