Karin Batutuwa
Wannan jerin talifofin na dauke da batutuwa dabam-dabam da kuma talifofin da aka saka a shafin farko na dandalin jw.org. Ka yi amfani da talifofi da bidiyoyin nan don ka kara gaskata da shawarwarin da ke Littafi Mai Tsarki.
KU ZAUNA A SHIRYE!
—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Begen da ke cikin Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka ka yi rayuwa mai maꞌana a yanzu da kuma a nan gaba.
Ta Yaya Za Ka Iya Jimre da Kadaici da Ya Zama Matsala a Duniya??
Ka yi laꞌakari da kaꞌidodin Littafi Mai Tsarki biyu da za su taimaka maka ka jimre da kadaici.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Me Ya Sa Mutane Suke Yawan Tsane Juna?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ka koyi dalilin da ya sa ake kiyayya a duniya yau da kuma abin da Allah zai yi game da batun.
KEEP ON THE WATCH!
Me Ya Sa Mutane Ba Sa Zaman Lafiya?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ka ga dalilai uku da ya sa mutane sun kasa kawo karshen yake-yake.
Yadda Huldrych Zwingli Ya Nemi Sanin Gaskiya da ke Cikin Littafi Mai Tsarki
A karni na 16, Zwingli ya gano koyarwar Littafi Mai Tsarki da yawa kuma ya taimaka wa mutane da dama su yi hakan. Mene ne za mu iya koya daga rayuwarsa da kuma abubuwan da ya yi imani da su?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Wa Zai Ceci ꞌYan Farar Hula?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki ya ce Allah zai kawo karshen “yake-yake a dukan duniya.” Ta yaya zai yi hakan?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Daga Kasar Israꞌila ne Za A Soma Armageddon?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Abin da littafin Ruꞌuyar da Aka Yi wa Yohanna ya fada game da Armageddon ne amsar.
Har Yanzu Gaskiya Tana da Muhimmanci Kuwa?
Littafi Mai Tsarki na dauke da amsa mai gamsarwa da zai iya taimaka maka a duniyar nan da mutane ba su san gaskiya ko karya ba.
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
Matsalolin Tattalin Arziki—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da wani gwamnati da zai warware dukan matsalolin tattalin arziki, ba za a sake samun talakawa da masu arziki kuma ba
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
ꞌYan Siyasa Masu Cin Hanci da Rashawa—Abin da Mulkin Allah Zai yi
Ka ga yadda Mulkin Allah zai kawo Shugaba wanda yake da aminci da gaskiya kuma ba ya cin hanci da rashawa.
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
Kiwon Lafiya—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
Ka ga yadda Mulkin Allah zai kawo lafiyar da muke bukata.
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
Yake-Yake—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
Ka ga yadda Mulkin Allah zai sa a sami salama da zaman lafiya.
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Karancin Abinci a Duniya?
Ba Allah ne ya sa ake yunwa a duniya ba, amma ya gaya mana game da hakan.
Wadanda Ba Sa Cin Nama—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ka ga ko kin cin nama ne zai sa duniya ta gyaru.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Ambaliyar Ruwa Masu Barna—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ka koyi abin da ya ake yin ambaliya fiye da yadda muke tsammani a zamanin nan.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Yaki da Canjin Yanayi Sun Jawo Karancin Abinci a Duniya—Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce?
Ban da shawara masu kyau da Littafi Mai Tsrki ya ba mu, ya kuma sa mu kasance da begen cewa abubuwa za su gyaru a nan gaba.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Tsananin Zafi a Fadin Duniya a 2023—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai tsarki ya nuna cewa Allah ba zai bari a halaka duniyar nan ba.
Yin Hakuri da Mutane—Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mana
Wadannan nassosi sun nuna yadda Littafi Mai Tsarki yake taimaka mana mu yi zaman lafiya da mutane kuma mu rika daraja kowa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Sanannen Maꞌaikacin Kiwon Lafiya Ya Ce Dandalin Sada Zumunta Zai Iya Kasance da Mugun Sakamako ga Matasa—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ku yi laꞌakari da kaꞌidodi uku da za su iya taimaka wa iyaye su kāre yaransu.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Kudin da Aka Kashe A Fadin Duniya a Kan Sojoji da Makamai Ya Wuce Dala Tiriliyan Biyu—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce??
Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa gwamnatoci za su yi gasa da juna don a ga wanda zai fi iko, kuma hakan zai sa a rika kashe dukiyoyi ko kudade da yawa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Kirkirarriyar Basira Ta AI Tana da Amfani Ne ko Lahani?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki ya nuna dalilin da ya sa ꞌyan Adam ba za su iya tabbatar cewa za a rika yin amfani da sabbin fasaha da suka kera don yin abubuwa masu kyau kawai ba
Yadda Za a Amfana Daga Mutuwar Yesu
Wadanne abubuwa biyu masu muhimmanci da Yesu ya ce mu yi don mu amfana daga mutuwarsa?
KU ZAUNA A SHIRYE!
An Shiga Shekara Ta Biyu a Yakin Yukiren—Wane Bege ne Ke Littafi Mai Tsarki?
Za ka so ka ga yadda Littafi Mai tsarki ya yi alkawari cewa za a kawo karshen yake-yake?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Karuwar Matsalar Kwakwalwa Tsakanin Matasa—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Akwai shawarwari daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa matasan da suke fama da mataslar kwakwalwa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mummunar Girgizar Kasa Ta Auku a Kasar Turkiya da Suriya—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki yana ba da taꞌaziyya da bege ga wadanda mummunar girgizar kasar nan ta shafa a Turkiya da Suriya.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Abin da Ya Faru da Shaidun Jehobah a Holocaust—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Mutane da yawa suna tsoro cewa za a sake yin irin wannan kisan kiyashi.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Za a Daina Wariyar Launin Fata Ne?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Miliyoyin mutane suna koya daga Littafi Mai Tsarki yadda za su rika daraja da girmama mutane.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Me Ya Sa Siyasa Take Raba Kan Mutane Sosai?—Mene ne Littafi Mai Ya Ce?
Siyasa tana dada raba kan mutane a fadin duniya, Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa akwai mafita, shugaban da zai iya sa a sami hadin kai a duniya.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Dalilan Kasancewa da Bege a 2023—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Mutane da yawa suna sa rai cewa abubuwa za su gyaru a sabuwar shekara. Labari mai dadi da ke cikin Littafi Mai Tsarki zai sa mu kasance da raꞌayin da ya dace.
KU ZAUNA A SHIRYE!
2022: Shekarar Damuwa da Hargitsi—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki ne kawai ya bayyana abin da ya sa wadannan abubuwan suke faruwa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Gasar Kofin Duniya Yana Hada Kan Mutane Kuwa?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Gasar cin Kofin Duniya na wannan shekarar ta sa mutane su yi tunani a kan wasu batutuwa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Tsananin Zafi da Ake Yi A Fadin Duniya—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Shin za a kai lokacin da ba za a iya rayuwa a duniya ba?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Yadda Kayayyaki Suke Kara Tsada?
Me ya sa muke fuskantar matsalar tattalin arziki sosai? Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Harbe-harbe da Ake Yi A Makarantu?
Me ya sa wadannan balaꞌoꞌi suke faruwa? Za a daina irin wannan mugunta kuwa?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Yakin Yukiren Ya Dada Jawo Karancin Abinci a Duniya
Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa za a yi karancin abinci a fadin duniya amma ya ba mu shawarwari masu kyau da za su taimaka mana mu jimre.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mutane Miliyan Shida Sun Mutu Sanadiyyar Cutar Korona—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
An yi annabci a Littafi Mai Tsarki game da munanan annoba, da yadda za mu sami taꞌaziyya, da kuma yadda za a magance ta.
Kaꞌidodin da Za Su Taimake Ka Idan Ka Rasa Aikinka
Ka koyi shawarwari shida da za su taimaka maka.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Addini da Yakin Yukiren?
Shugabannin coci da suka fito daga bangarori biyu suna goyon bayan abin da mutanensu suke yi kuma hakan ya yi dabam da abin da Yesu ya koya wa mabiyansa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Miliyoyin Mutane Suna Gudun Hijira Daga Yukiren
Littafi Mai Tsarki ya bayyana ainihin abin da ya sa ake gudun hijira da kuma yadda za a magance shi a nan gaba.
Rasha ta Kai wa Yukiren Hari
Idan haka ne, Littafi Mai Tsarki ya kwatanta yadda karshen zai kasance?
Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Maka Ka Daina Shan Kwaya?
Matakai hudu daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa mutum ya daina shan kwaya.
Rayuwa Za Ta Koma Yadda Take Kafin Annobar Korona? Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka
Kaꞌidodin Littafi Mai Tsarki guda shida za su iya taimaka mana mu kasance da raꞌayin da ya dace da kuma jimre da kowane yanayi da muka fuskanta.
Ta’addanci Zai Taba Karewa Kuwa?
Kafin lokacin da za a kawar da tsoro da kuma zalunci, ga abubuwa biyu da Littafi Mai Tsarki ya ambata da za su iya taimaka wa mutane su jimre idan harin ta’addanci ya shafi rayuwarsu.
Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu?
Ga abubuwa da za su iya taimaka maka idan kana bakin ciki don wani naka ya rasu.
Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka wa Maza da Suke Yawan Damuwa
Ana samun karin mutane masu fama da yawan damuwa a kwanakin nan masu wuya. Idan kana yawan damuwa, Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka kuwa?
Za A Taba Samun Adalci a Dukan Duniya Kuwa?
Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Allah ne tushen adalci domin yana daukan kowane mutum da muhimmanci.
Me Zai Taimake Ka Idan Ka Soma Rashin Lafiya Mai Tsanani Ba Zato?
Wane shawara mai kyau ne Littafi Mai Tsarki ya bayar da zai taimaka maka idan ka shiga rashin lafiya mai tsanani babu zato?
Yadda Za Ka Yi Manejin Kudin da Kake Samu
Ko da yake rashin isasshen kudi yakan sa mutum ya soma damuwa, amma akwai ka’idodin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka maka ka yi manejin kudin da kake samu.
Ta Yaya Za Ka Daidaita Yadda Kake Shan Giya?
Abubuwa biyar da za su taimaka maka ka daidaita yadda kake shan giya ko da kana cikin hali mai wuya.
Abin da Zai Taimaka wa Wadanda Ake Cin Zarafinsu a Gida
Ba laifinki ba ne kuma za ki iya samun taimako.
Me Za Ka Yi Idan Ka Kadaita?
Idan ka kadaita, za ka iya gani kamar abubuwa ba za su canja ba, ko zai yi wuya ka yi farin ciki, ko ka ji dadin rayuwa, amma ba haka ba ne.
Yohanna Mai Baftisma Ya Taba Wanzuwa Kuwa?
Josephus wanda shi masanin tarihi ne a karni na farko ya yarda cewa Yohanna Mai Baftisma ya taba wanzuwa. Mu ma mun amince da hakan.
Tone-tone Sun Nuna Inda Wata Kabilar Isra’ila Ta Taba Zama
Gutsuren Tukunya da aka Tono ya jitu da labarin Baibul, kari da abin da Baibul ya ce, abubuwan da aka tono sun nuna inda zuriyar Manassa suka zauna
Wadanne Irin Hatimai Ne Ake Amfani da Su a Dā?
Me ya sa hatimai na da suke da muhimmanci sosai, kuma a wace hanya ce sarakuna da masarauta suka yi amfani da su?
Bayanin da Ke Baibul Game da Zaman Yahudawa a Babila Gaskiya Ne?
Shin wasu sun yarda cewa yanayin rayuwar da Allah ya annabta Yahudawa za su yi lokacin da suke bauta a Babila ya faru?
Zanen da Ke Wani Bango a Kasar Masar Ya Jitu da Wani Labari a Littafi Mai Tsarki
Ka koyi yadda wannan zanen da aka yi tun dā a kasar Masar ya tabbatar da gaskiyar Littafi Mai Tsarki.
Allah Ya ba Dokokin Tsabta Gaba da Lokacinsu
Al’ummar Isra’ila ta amfana sosai daga bin dokokin Allah game da tsabta gaba da lokacinsu.
Cutar Karancin Jini da Maganinsa
Me ake nufi da cutar karancin jini? Za a iya guji kamuwa da ita ko sami magani?
Masana Sun Gano Cewa Sarki Dauda Ya Taba Wanzuwa
Wasu mutane sun yi shakkar labarin Sarki Dauda na Isra’ila, sun ce bai wanzu da gaske ba. Ban da abin da aka rubuta a Baibul, mene ne masana suka gano?
An Ancient Manuscript Supports God’s Name
See the evidence that the divine name belongs in the “New Testament.”
Tsarin Karanta Littafi Mai Tsarki
Idan kana neman tsarin karanta Littafi Mai Tsarki na kowace rana ko na shekara daya ko kuma domin ba ka taba karance Littafi Mai Tsarki, wannan tsarin zai taimaka maka.
Ta Yaya Rayuwa Ta Soma?
Gaskiyar ita ce, mutane masu ilimi da dama har da wasu ’yan kimiyya ma suna shakkar koyarwar juyin halitta.
Yadda Za Ka Nemi Ayoyin da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki
Ga jerin littattafai 66 da ke cikin Littafi Mai Tsarki bisa ga tsarin da aka saka su cikin yawancin fassarar Littafi Mai Tsarki. Sunan littafin ne ke farko sai surar kafin ayar.
Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci
William Tyndale da Michael Servetus mutane biyu ne kawai cikin mutane da yawa da suka goyi bayan koyarwa da ke cikin Littafi Mai Tsarki kuma suka sa ransu cikin kasada duk da cewa an yi musu hamayya kuma ana son a kashe su.
Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci—Gajeren Bidiyo na Labarin (William Tyndale)
Fassarar da ya yi ta nuna cewa yana so Littafi Mai Tsarki, kuma muna amfana a yau.
KEEP ON THE WATCH!
KU ZAUNA A SHIRYE!
—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Begen da ke cikin Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka ka yi rayuwa mai maꞌana a yanzu da kuma a nan gaba.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Me Ya Sa Mutane Suke Yawan Tsane Juna?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ka koyi dalilin da ya sa ake kiyayya a duniya yau da kuma abin da Allah zai yi game da batun.
KEEP ON THE WATCH!
Me Ya Sa Mutane Ba Sa Zaman Lafiya?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ka ga dalilai uku da ya sa mutane sun kasa kawo karshen yake-yake.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Wa Zai Ceci ꞌYan Farar Hula?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki ya ce Allah zai kawo karshen “yake-yake a dukan duniya.” Ta yaya zai yi hakan?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Daga Kasar Israꞌila ne Za A Soma Armageddon?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Abin da littafin Ruꞌuyar da Aka Yi wa Yohanna ya fada game da Armageddon ne amsar.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Sanannen Maꞌaikacin Kiwon Lafiya Ya Ce Dandalin Sada Zumunta Zai Iya Kasance da Mugun Sakamako ga Matasa—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Ku yi laꞌakari da kaꞌidodi uku da za su iya taimaka wa iyaye su kāre yaransu.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Kudin da Aka Kashe A Fadin Duniya a Kan Sojoji da Makamai Ya Wuce Dala Tiriliyan Biyu—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce??
Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa gwamnatoci za su yi gasa da juna don a ga wanda zai fi iko, kuma hakan zai sa a rika kashe dukiyoyi ko kudade da yawa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Kirkirarriyar Basira Ta AI Tana da Amfani Ne ko Lahani?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki ya nuna dalilin da ya sa ꞌyan Adam ba za su iya tabbatar cewa za a rika yin amfani da sabbin fasaha da suka kera don yin abubuwa masu kyau kawai ba
KU ZAUNA A SHIRYE!
An Shiga Shekara Ta Biyu a Yakin Yukiren—Wane Bege ne Ke Littafi Mai Tsarki?
Za ka so ka ga yadda Littafi Mai tsarki ya yi alkawari cewa za a kawo karshen yake-yake?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Karuwar Matsalar Kwakwalwa Tsakanin Matasa—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Akwai shawarwari daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa matasan da suke fama da mataslar kwakwalwa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mummunar Girgizar Kasa Ta Auku a Kasar Turkiya da Suriya—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki yana ba da taꞌaziyya da bege ga wadanda mummunar girgizar kasar nan ta shafa a Turkiya da Suriya.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Abin da Ya Faru da Shaidun Jehobah a Holocaust—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Mutane da yawa suna tsoro cewa za a sake yin irin wannan kisan kiyashi.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Za a Daina Wariyar Launin Fata Ne?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Miliyoyin mutane suna koya daga Littafi Mai Tsarki yadda za su rika daraja da girmama mutane.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Me Ya Sa Siyasa Take Raba Kan Mutane Sosai?—Mene ne Littafi Mai Ya Ce?
Siyasa tana dada raba kan mutane a fadin duniya, Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa akwai mafita, shugaban da zai iya sa a sami hadin kai a duniya.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Dalilan Kasancewa da Bege a 2023—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Mutane da yawa suna sa rai cewa abubuwa za su gyaru a sabuwar shekara. Labari mai dadi da ke cikin Littafi Mai Tsarki zai sa mu kasance da raꞌayin da ya dace.
KU ZAUNA A SHIRYE!
2022: Shekarar Damuwa da Hargitsi—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Littafi Mai Tsarki ne kawai ya bayyana abin da ya sa wadannan abubuwan suke faruwa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Gasar Kofin Duniya Yana Hada Kan Mutane Kuwa?—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Gasar cin Kofin Duniya na wannan shekarar ta sa mutane su yi tunani a kan wasu batutuwa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Tsananin Zafi da Ake Yi A Fadin Duniya—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
Shin za a kai lokacin da ba za a iya rayuwa a duniya ba?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Yadda Kayayyaki Suke Kara Tsada?
Me ya sa muke fuskantar matsalar tattalin arziki sosai? Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Harbe-harbe da Ake Yi A Makarantu?
Me ya sa wadannan balaꞌoꞌi suke faruwa? Za a daina irin wannan mugunta kuwa?
KU ZAUNA A SHIRYE!
Yakin Yukiren Ya Dada Jawo Karancin Abinci a Duniya
Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa za a yi karancin abinci a fadin duniya amma ya ba mu shawarwari masu kyau da za su taimaka mana mu jimre.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mutane Miliyan Shida Sun Mutu Sanadiyyar Cutar Korona—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
An yi annabci a Littafi Mai Tsarki game da munanan annoba, da yadda za mu sami taꞌaziyya, da kuma yadda za a magance ta.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Addini da Yakin Yukiren?
Shugabannin coci da suka fito daga bangarori biyu suna goyon bayan abin da mutanensu suke yi kuma hakan ya yi dabam da abin da Yesu ya koya wa mabiyansa.
KU ZAUNA A SHIRYE!
Miliyoyin Mutane Suna Gudun Hijira Daga Yukiren
Littafi Mai Tsarki ya bayyana ainihin abin da ya sa ake gudun hijira da kuma yadda za a magance shi a nan gaba.
Rasha ta Kai wa Yukiren Hari
Idan haka ne, Littafi Mai Tsarki ya kwatanta yadda karshen zai kasance?
FRONT PAGE
Ta Yaya Za Ka Iya Jimre da Kadaici da Ya Zama Matsala a Duniya??
Ka yi laꞌakari da kaꞌidodin Littafi Mai Tsarki biyu da za su taimaka maka ka jimre da kadaici.
Har Yanzu Gaskiya Tana da Muhimmanci Kuwa?
Littafi Mai Tsarki na dauke da amsa mai gamsarwa da zai iya taimaka maka a duniyar nan da mutane ba su san gaskiya ko karya ba.
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
Matsalolin Tattalin Arziki—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da wani gwamnati da zai warware dukan matsalolin tattalin arziki, ba za a sake samun talakawa da masu arziki kuma ba
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
ꞌYan Siyasa Masu Cin Hanci da Rashawa—Abin da Mulkin Allah Zai yi
Ka ga yadda Mulkin Allah zai kawo Shugaba wanda yake da aminci da gaskiya kuma ba ya cin hanci da rashawa.
WAꞌAZI NA MUSAMMAN
Kiwon Lafiya—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
Ka ga yadda Mulkin Allah zai kawo lafiyar da muke bukata.
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Karancin Abinci a Duniya?
Ba Allah ne ya sa ake yunwa a duniya ba, amma ya gaya mana game da hakan.
Yin Hakuri da Mutane—Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mana
Wadannan nassosi sun nuna yadda Littafi Mai Tsarki yake taimaka mana mu yi zaman lafiya da mutane kuma mu rika daraja kowa.
Kaꞌidodin da Za Su Taimake Ka Idan Ka Rasa Aikinka
Ka koyi shawarwari shida da za su taimaka maka.
Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Maka Ka Daina Shan Kwaya?
Matakai hudu daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa mutum ya daina shan kwaya.
Rayuwa Za Ta Koma Yadda Take Kafin Annobar Korona? Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka
Kaꞌidodin Littafi Mai Tsarki guda shida za su iya taimaka mana mu kasance da raꞌayin da ya dace da kuma jimre da kowane yanayi da muka fuskanta.
Ta’addanci Zai Taba Karewa Kuwa?
Kafin lokacin da za a kawar da tsoro da kuma zalunci, ga abubuwa biyu da Littafi Mai Tsarki ya ambata da za su iya taimaka wa mutane su jimre idan harin ta’addanci ya shafi rayuwarsu.
Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka wa Maza da Suke Yawan Damuwa
Ana samun karin mutane masu fama da yawan damuwa a kwanakin nan masu wuya. Idan kana yawan damuwa, Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka kuwa?
Za A Taba Samun Adalci a Dukan Duniya Kuwa?
Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Allah ne tushen adalci domin yana daukan kowane mutum da muhimmanci.
Me Zai Taimake Ka Idan Ka Soma Rashin Lafiya Mai Tsanani Ba Zato?
Wane shawara mai kyau ne Littafi Mai Tsarki ya bayar da zai taimaka maka idan ka shiga rashin lafiya mai tsanani babu zato?
Yadda Za Ka Yi Manejin Kudin da Kake Samu
Ko da yake rashin isasshen kudi yakan sa mutum ya soma damuwa, amma akwai ka’idodin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka maka ka yi manejin kudin da kake samu.
Ta Yaya Za Ka Daidaita Yadda Kake Shan Giya?
Abubuwa biyar da za su taimaka maka ka daidaita yadda kake shan giya ko da kana cikin hali mai wuya.
Abin da Zai Taimaka wa Wadanda Ake Cin Zarafinsu a Gida
Ba laifinki ba ne kuma za ki iya samun taimako.
Me Za Ka Yi Idan Ka Kadaita?
Idan ka kadaita, za ka iya gani kamar abubuwa ba za su canja ba, ko zai yi wuya ka yi farin ciki, ko ka ji dadin rayuwa, amma ba haka ba ne.
MISCELLANEOUS
Yadda Huldrych Zwingli Ya Nemi Sanin Gaskiya da ke Cikin Littafi Mai Tsarki
A karni na 16, Zwingli ya gano koyarwar Littafi Mai Tsarki da yawa kuma ya taimaka wa mutane da dama su yi hakan. Mene ne za mu iya koya daga rayuwarsa da kuma abubuwan da ya yi imani da su?
Yadda Za a Amfana Daga Mutuwar Yesu
Wadanne abubuwa biyu masu muhimmanci da Yesu ya ce mu yi don mu amfana daga mutuwarsa?
Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu?
Ga abubuwa da za su iya taimaka maka idan kana bakin ciki don wani naka ya rasu.
Yohanna Mai Baftisma Ya Taba Wanzuwa Kuwa?
Josephus wanda shi masanin tarihi ne a karni na farko ya yarda cewa Yohanna Mai Baftisma ya taba wanzuwa. Mu ma mun amince da hakan.
Tone-tone Sun Nuna Inda Wata Kabilar Isra’ila Ta Taba Zama
Gutsuren Tukunya da aka Tono ya jitu da labarin Baibul, kari da abin da Baibul ya ce, abubuwan da aka tono sun nuna inda zuriyar Manassa suka zauna
Wadanne Irin Hatimai Ne Ake Amfani da Su a Dā?
Me ya sa hatimai na da suke da muhimmanci sosai, kuma a wace hanya ce sarakuna da masarauta suka yi amfani da su?
Bayanin da Ke Baibul Game da Zaman Yahudawa a Babila Gaskiya Ne?
Shin wasu sun yarda cewa yanayin rayuwar da Allah ya annabta Yahudawa za su yi lokacin da suke bauta a Babila ya faru?
Zanen da Ke Wani Bango a Kasar Masar Ya Jitu da Wani Labari a Littafi Mai Tsarki
Ka koyi yadda wannan zanen da aka yi tun dā a kasar Masar ya tabbatar da gaskiyar Littafi Mai Tsarki.
Allah Ya ba Dokokin Tsabta Gaba da Lokacinsu
Al’ummar Isra’ila ta amfana sosai daga bin dokokin Allah game da tsabta gaba da lokacinsu.
Cutar Karancin Jini da Maganinsa
Me ake nufi da cutar karancin jini? Za a iya guji kamuwa da ita ko sami magani?
Masana Sun Gano Cewa Sarki Dauda Ya Taba Wanzuwa
Wasu mutane sun yi shakkar labarin Sarki Dauda na Isra’ila, sun ce bai wanzu da gaske ba. Ban da abin da aka rubuta a Baibul, mene ne masana suka gano?
An Ancient Manuscript Supports God’s Name
See the evidence that the divine name belongs in the “New Testament.”
Tsarin Karanta Littafi Mai Tsarki
Idan kana neman tsarin karanta Littafi Mai Tsarki na kowace rana ko na shekara daya ko kuma domin ba ka taba karance Littafi Mai Tsarki, wannan tsarin zai taimaka maka.
Ta Yaya Rayuwa Ta Soma?
Gaskiyar ita ce, mutane masu ilimi da dama har da wasu ’yan kimiyya ma suna shakkar koyarwar juyin halitta.
Yadda Za Ka Nemi Ayoyin da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki
Ga jerin littattafai 66 da ke cikin Littafi Mai Tsarki bisa ga tsarin da aka saka su cikin yawancin fassarar Littafi Mai Tsarki. Sunan littafin ne ke farko sai surar kafin ayar.
Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci—Gajeren Bidiyo na Labarin (William Tyndale)
Fassarar da ya yi ta nuna cewa yana so Littafi Mai Tsarki, kuma muna amfana a yau.
Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci
William Tyndale da Michael Servetus mutane biyu ne kawai cikin mutane da yawa da suka goyi bayan koyarwa da ke cikin Littafi Mai Tsarki kuma suka sa ransu cikin kasada duk da cewa an yi musu hamayya kuma ana son a kashe su.
Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.