HASUMIYAR TSARO Maris 2015 | Gwamnatin da Babu Cin Hanci da Rashawa

A fadin duniya, mutane suna ganin a gwamnati ne aka fi karban cin hanci da rashawa. Shin zai yiwu a kafa gwamnatin da babu cin hanci da rashawa?

COVER SUBJECT

Matsalar Cin Hanci da Rashawa a Gwamnati

Mai yiwuwa matsalar ta fi gaban yadda kake tsammani.

COVER SUBJECT

Mulkin Allah—Gwamnatin da Babu Cin Hanci da Rashawa

Abubuwa shida game da wannan Mulkin sun tabbatar da cewa cin hanci da rashawa ba zai kasance a Mulkin ba.

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

Koyarwar Littafi Mai Tsarki Ta Gamsar da Ni

Mayli Gündel ta daina yin imani da Allah bayan rasuwar mahaifinta. Me ya sa daga baya ta sake imani da Allah kuma ta sami kwanciyar rai?

Mazaje—Ku Tabbatar da Kwanciyar Hankali a Iyalinku

Yana yiwuwa iyali ta yi arziki amma ta rasa kwanciyar rai.

A CONVERSATION WITH A NEIGHBOR

Me Ya Sa Ya Dace Ka Bincika Littafi Mai Tsarki?

Ko da yake an dade da rubuta Littafi Mai Tsarki, yana da amfani a yau. Ta yaya ka’idodin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka maka a dukan fannonin rayuwa?

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Ka yi tunanin irin salama da kwanciyar rai da za a samu idan gwamnati guda ta mallaki duniya. Me ya sa za mu iya yin imani cewa Allah zai samar da irin wannan gwamnatin? Wane ne ya cancanci yin sarauta a wannan gwamnatin?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Ya Kamata Mu Yi Bauta wa Siffofi?

Allah ya damu ne idan muka yi amfani da siffofi a sujjadarmu?