IBRANIYAWA 7-8
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |‘Firist Na Har Abada Bisa ga Tsarin Melkizedek’
7:1-3, 17
Ta yaya Melkizedek yake wakiltar Yesu?
-
7:1—Sarki da kuma firist
-
7:3, 22-25—Ba abin da ya nuna cewa ya gāji wani ko yana da magāji
-
7:5, 6, 14-17—Naɗa shi firist aka yi, ba gādar hakan ya yi ba
Ta yaya matsayin Yesu na firist ya fi na Haruna? (it-1 1113 ¶4-5)