Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Satumba

IBRANIYAWA 12-13

23-29 ga Satumba
 • Waƙa ta 88 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Yana Horar da Waɗanda Yake Ƙauna”: (minti 10)

  • Ibr 12:5​—Kar ka yi sanyin gwiwa idan aka maka horo (w12 3/15 29 sakin layi na 18)

  • Ibr 12:​6, 7​—Jehobah yana horar da waɗanda yake ƙauna (mwbr19.09-HA an ɗauko daga w12 7/1 21 sakin layi na 3)

  • Ibr 12:11​—Horo yana taimaka mana mu koyi darasi ko da yake yana da zafi (w18.03 32 sakin layi na 18)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ibr 12:1​—Ta yaya bangaskiyar “taron shaidu masu yawa” take ƙarfafa mu? (w11 9/15 17-18 sakin layi na 11)

  • Ibr 13:9​—Mece ce ma’anar wannan nassin? (mwbr19.09-HA an ɗauko daga w89 12/15 22 sakin layi na 10)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ibr 12:​1-17 (th darasi na 11)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 115

 • Ku Ci-gaba da Jimrewa . . . da Ajizanci: (minti 5) Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ku amsa tambayoyi na gaba:

  • Wace fama ce Ɗan’uwa Cázares ya yi tun daga lokacin da ya yi baftisma?

  • A waɗanne hanyoyi ne Jehobah ya masa horo?

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 14 sakin layi na 1-10

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 74 da Addu’a