Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 12-13

Jehobah Yana Horar da Wadanda Yake Kauna

Jehobah Yana Horar da Wadanda Yake Kauna

12:5-7, 11

Horo yana nufin jan kunne da gyara da kuma koyarwa. Jehobah yana horar da mu kamar yadda uba yakan horar da yaransa. Mukan samu horo ta . . .

  • Karatun Littafi Mai Tsarki da nazari da halartan taro da kuma bimbini

  • Shawara ko gyara daga ’yan’uwanmu

  • Sakamakon kurakuranmu

  • Yankan zumunci ko kuma tsawatarwa daga dattawa

  • Gwaji ko tsanantawa da Jehobah ya ƙyale mu fuskanta.​—w15 9/15 21 sakin layi na 13; it-1-E 629