Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

21-27 ga Nuwamba

MAI-WA’AZI 7-12

21-27 ga Nuwamba
  • Waƙa ta 41 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ka Tuna da Mahaliccinka . . . a Cikin Kwanakin Ƙuruciyarka”: (minti 10)

    • M. Wa 12:1—Matasa su yi amfani da lokacinsu da kuzarinsu a hidimar Allah (w14 1/15 18 sakin layi na 3; 22 sakin layi na 1)

    • M. Wa 12:2-7—Matasa ba sa fuskantar “miyagun kwanaki” da tsufa ke haifarwa (w08 11/15 23 sakin layi na 2; w06 11/1 31 sakin layi na 14)

    • M. Wa 12:13, 14—Bauta wa Jehobah ce hanya mafi kyau na yin rayuwa mai ma’ana (w12 1/1 28 sakin layi na 1-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • M. Wa 10:1—A wace hanya ce “wauta kaɗan takan rinjayi hikima”? (w06 11/1 31 sakin layi na 10)

    • M. Wa 11:1—Mene ne yake nufi mu jefa ‘abincinmu a bisa ruwaye’? (w06 11/1 31 sakin layi na 12)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) M. Wa 10:12–11:10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 2Ti 3:1-5—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Isha 44:27–45:2—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 26 sakin layi na 18-20—Ka gayyaci ɗalibin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA