Koma ka ga abin da ke ciki

Russia

 

2017-09-06

RASHA

Shaidun Jehobah Sun Dauki Mataki don Barazanar Yi Musu Takunkumi a Rasha

Burga domin hana su yin ibadarsu a Rasha, Shaidun Jehobah fadin duniya na goyon bayan ‘yan’uwansu a Rasha ta wurin kamfen na rubuta wasiku duniya baki ɗaya. An ba da matakai ga wadanda suke da niya.