Dakin Watsa Labarai
2021 Governing Body Update #5
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da shawarwarin da za su taimaka wa iyalai su jimre a lokacin annobar nan.
2021 Karin Bayani na 4 Daga Hukmar da Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana yadda Jehobah yake taimaka mana mu yi “nasara” duk da matsalolin da muke fuskanta.
2021 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba labarai da suka nuna cewa Jehobah yana yi ma wa’azin da muke yi albarka a wannan lokacin annobar.
2021 Karin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da bayanai masu ban karfafa da kuma labarai da suka nuna cewa Jehobah na yi wa aikin da ake yi Bethel albarka.
2021 Karin Bayani na 1 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da labarai masu ban karfafa da suka nuna nasarar da muke yi a wa’azi a wannan lokacin annoba.
2020 Karin Bayani na 9 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana abin da ya sa muke bukatar mu kare kanmu daga cutar Korona da kuma yadda za mu yi hakan.