Hausa
2021 Governing Body Update #5
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/702021076/univ/art/702021076_univ_sqr_xl.jpg

18 GA YUNI, 2021
LABARAN DUNIYA

2021 Governing Body Update #5

2021 Governing Body Update #5

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa iyalai su ci gaba da sa dangantakarsu da Jehobah ta yi karfi a lokacin annobar nan. Wasu iyaye sun bayyana abubuwan da suka yi don su sa yaransu su kara kusantar Jehobah.