Dakin Watsa Labarai

 

2019-06-10

JAMUS

Bikin Nuni a Kassel a kasar Jamus ta kamala taron gunduma na cikan shekaru 70.

Shaidun Jehobah a Kassel sun kammala bikin cika shekaru 70 na taron da ya zama mafi girma na Shaidun a Turai tun bayan yaki duniya na biyu.

2023-05-08

South Korea

An ’Yantar da Wadanda Suka Ki Yin Aikin Soja Saboda Imaninsu: An Dade Ana Jiran Kotu a Koriya Ta Kudu Ta Yanke Hukunci

A wata gagarumar mataki da aka dauka, Kotun Tsara Doka ta umurci gwamnatin Koriya ta Kudu cewa kafin karshen 2019 ta sake tsara wata doka da mutum za ya iya yin wani aiki dabam ba dole sai na soja ba.

2019-10-08

JAMUS

Taron Tunawa da Dan’uwa Max Eckert Wanda Ya Mutu a Kurkuku

Ko da yake mutane kalilan ne suka san Dan’uwa Eckert kafin ya mutu, yanzu mutane da yawa sun san cewa shi mutum ne mai aminci sosai.

2019-10-08

KAMARU

Ana Kan Gina Sabon Ofishi a Kasar Kamaru

Shaidun Jehobah suna gina babban ofishi a yankin Logbessou da ke Douala a Kamaru don ci gaba da ake samu a kasar.

2018-12-08

LABARAN DUNIYA

Kauna ta Motsa ’Yan’uwa Su Yi Aikin Ba da Agaji a Tsibirai

Sabon bidiyo da ya nuna irin jar aikin da Shaidun Jehobah suka yi don ba da agaji sa’ad da Mahaukaciyar Guguwar Irma da Maria ta auku.

2023-05-08

South Korea

Shaidun Jehobah Sun Baza Littattafansu a Wurin Wasan Olymfik na Lafiyayyu da Nakassasu a 2018

Shaidun Jehobah a Koriya sun yi kamfen na musamman don ba da littattafanmu kyauta ga baki da suka zo kallon wasan Olymfik na 2018.