Abin da Muke Yi da Bayananka
Ban da tsarin da muke bi, muna amfani da tsarin da wasu kasashe suke bi wajen kāre bayanan mutane don mu kāre bayanan masu shela da ke wadannan kasashen. Don samun kari bayani, ka zabin kasar da kake so daga jerin kasashen nan.

