Koma ka ga abin da ke ciki

Abin da Za A Yi a Wasan Kwaikwayon 2023: “Ka Bar Jehobah Ya Yi Maka Ja-goranci”

Abin da Za A Yi a Wasan Kwaikwayon 2023: “Ka Bar Jehobah Ya Yi Maka Ja-goranci”

Za ka yadda wani iyalin Shaidun Jehobah suka fuskanci matsalolin siyasa da tashin hankali.