Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Indonesiya

Saksi Saksi Yehuwa Indonesiya

Jl. Kelinci Raya No. 36

JAKARTA PUSAT 10710

INDONESIYA

+62 251-8240534

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1 da rabi

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Indonesiya da kuma Yaren Kurame na Indonesiya. Muna ɗaukan sautin littattafai da kuma yin bidiyo.

Sauko da littafin zagawa.