HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2023

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 11 ga Satumba–8 ga Oktoba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 29

Yadda Za Ka Yi Shiri don Kunci Mai Girma

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 11-17 ga Satumba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 30

Bari Kaunarka Ta Ci Gaba da Karuwa

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 18-24 ga Satumba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 31

“Ku Tsaya Daram, Ku Kafu”

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 25 ga Satumba–1 ga Oktoba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA

Ku Zama Masu Sanin Yakamata Kamar Jehobah

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 2-8 ga Oktoba, 2023.

Ka Sani?

Bulo da aka tono a Babila ta dā da kuma yadda aka yi su sun nuna cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa gaskiya ne.