HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Mayu 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 1 ga Yuli zuwa 4 ga Agusta, 2019.

Yadda Ake Nuna Kauna da Adalci a Cikin Ikilisiya

Mene ne dokar Kristi, kuma ta yaya yake daukaka adalci?

Yadda Ake Nuna Kauna da Adalci Sa’ad da Aka Ci Zarafin Yara

Ta yaya iyaye za su kâre yaransu daga masu cin zarafin yara, kuma ta yaya dattawa za su kâre ikilisiya

Yadda Za a Taimaka ma Wadanda Aka Ci Zarafinsu

Ta yaya Kalmar Allah da dattawa da kuma ‘’yan’uwa mata da suka manyanta za su taimaka wa wadanda aka ci zarafinsu?

Kada Ka Bar ‘Hikimar Wannan Duniyar’ ta Yaudare Ka

Me ya sa muka ce Jehobah ne kadai zai iya ja-gorance mu? Ta yaya Littafi Mai Tsarki yake taimaka mana mu kasance da ra’ayin da ya dace game da kanmu?

Ka Inganta Yadda Kake Nazari!

Ta yaya za mu sa abubuwa masu muhimmanci a kan gaba kuma mu amfana daga yin nazari?