Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
  1. Ta yaya ƙauna ta fi ilimi? (1 Kor. 8:1)

  2. Ta yaya za mu ƙarfafa ’yan’uwa a ikilisiya kamar yadda bayin Allah a dā suka yi? (Rom. 13:8)

  3. Ta yaya za mu taimaka wa mutane sa’ad da muke wa’azi? (1 Tas. 2:​7, 8)

  4. Ta yaya za mu taimaka wajen ƙarfafa dukan ’yan’uwa a faɗin duniya? (Afis. 4:​1-3, 11-16; 1 Tas. 5:11)

  5. Ta yaya za mu yi kome cikin ƙauna? (1 Kor. 16:14)