Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 20-22

“Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”

“Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”

21:1-5

Jehobah ya yi alkawari cewa zai mai da kome ya zama sabo.

  • “Sabon sama”: Yana nufin sabon gwamnatin da za ta sa a kasance da salama a duniya

  • “Sabuwar ƙasa”: Tana nufin mutanen da za su miƙa kansu ga mulkin Allah kuma su riƙa rayuwa bisa ƙa’idodinsa

  • “Dukan kome sabo”: Za a cire dukan wahalolin da muke sha kuma mu riƙa farin ciki a kowace rana