Jehobah Yana Bi da Mu ta Hanyar Salama
Jehobah yana ja-gorantar mutanensa yayin da yake shirya yadda Mulkinsa za ta kasance.
Jehobah Yana Bi da Mu ta Hanyar Salama–Kashi na 1
Me ya tabbatar mana da cewa Jehobah zai biya mana bukata idan muka dogara da shi?
Jehobah Yana Bi da Mu ta Hanyar Salama—Kashi na 2
Me ya tabbatar mana da cewa an kusan samun salama a duniya?