Koyarwar Yesu tana da amfani a yau kuwa?

Koyarwar Yesu Tana da Amfani a Yau Kuwa?

Hausa
Koyarwar Yesu Tana da Amfani a Yau Kuwa?
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1102024309/univ/art/1102024309_univ_sqr_xl.jpg
T-jss pp. 1-2

Koyarwar Yesu tana da amfani a yau kuwa?

Koyarwar Yesu tana da amfani a yau kuwa?

“Duk abubuwan da kuke so mutane su yi muku, dole ne ku ma ku yi musu hakan.”Matiyu 7:12.

Yesu ya kuma koyar cewa

  • Za mu rage yawan damuwa idan muka mai da hankali a kan matsalolin yau, ba na kwanaki masu zuwa ba.Matiyu 6:34.

  • Mu riƙa yafe wa mutane.Matiyu 6:​14, 15.

Ka kalli bidiyon Labarin Hidimar Yesu a jw.org/ha.