Duniya Ta Canja Sosai Tun Daga 1914

Duniya Ta Canja Sosai Tun Daga 1914

Littafi Mai Tsarki ya kwatanta abubuwan da za su faru, da halayen mutane da kuma yanayin da za a gani a “kwanakin karshe.” (2 Timoti 3:1) Za ka ga yadda abubuwan nan suke faruwa sosai tun daga shekara ta 1914.