Ta yaya Mulkin Allah zai cire matsalolinmu?

Ta Yaya Mulkin Allah Zai Cire Matsalolinmu?

Hausa
Ta Yaya Mulkin Allah Zai Cire Matsalolinmu?
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1102024311/afrn/art/1102024311_afrn_sqr_xl.jpg
T-kng pp. 1-2

Ta yaya Mulkin Allah zai cire matsalolinmu?

Ta yaya Mulkin Allah zai cire matsalolinmu?

“Mugaye za su ɓace . . . Masu sauƙin kai za su gāji” duniya.Zabura 37:​10, 11.

Kalmar Allah ta ce Mulkin Allah

  • Gwamnati ce ta gaske da ke sama.Daniyel 2:44; 7:14.

  • Zai biya dukan bukatunmu.Ishaya 65:​21-23.

Don samun ƙarin bayani, ka shiga dandalin jw.org/ha.