Mene ne Mulkin Allah?

Mene ne Mulkin Allah?

Yesu ya koya wa mutane game da Mulkin Allah fiye da wani batu. Mene ne Mulkin? Wane albarka ne zai kawo muku?