Dakin Watsa Labarai
2020 Karin Bayani na 8 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana yadda annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka mana mu jimre a wannan lokacin annoba.
2020 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ya tattauna abubuwan da matasa za su yi don su iya jimre wa matsalolin da annobar Korona ta jawo.