Dakin Watsa Labarai
Abin da Masana Suka Fada: Kasar Rasha Tana Amfani da Dokar Yaki da Tsattsauran Ra’ayi Wajen Hukunta Shaidun Jehobah da Wayo
Wannan shi ne Sashe na 1 a cikin jerin ganawa mai sassa uku, wanda aka yi da shahararrun masana a kan harkokin addini da siyasa da zamantakewa da kuma masana tsarin kasar Rasha ta dā da na yanzu.
Shaidun Jehobah Sun Kai Agaji Bayan An Yi Ambaliyar Ruwa a Siri Lanka
Bayan bala’in da ya faru shekara 12 da suka shige, wani bala’i ya sake faruwa a Siri Lanka kuma Shaidun Jehobah sun kai kayan agaji wurin.
Shaidun Jehobah Sun Sayar da Wasu Manyan Ofisoshinsu a Brooklyn
A ranar 24 ga Mayu, 2016, Shaidun Jehobah sun ce suna so su sayar da wani babban gidan bene mai hawa 16 da ke unguwar Clark na 21 a Brooklyn Heights Historic District.
Shaidun Jehobah Sun Sayar da Ginin da Suka Fi Dadewa a Ciki da Ke Brooklyn Heights
Shaidun Jehobah sun sayar da daya daga cikin gidajen da suka fara saya sa’ad da suka kaura zuwa Brooklyn a 1909.
Hukumomin Rasha Suna Kokarin Rufe Ofishin Shaidun Jehobah
Wata wasikar gargadi da aka tura wa Shaidun Jehobah ya nuna cewa hukumomin Rasha suna kokarin dakatar da ayyukansu na ibada da kuma na koya wa mutane Littafi Mai Tsarki a Rasha.