Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Zimbabwe

Plot 14 of Good Hope

Beema Road

Mount Hampden

HARARE

ZIMBABWE

+263 4-2910591

+263 712-604892

+263 772-472403

+263 772-472404

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 na rana zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1 da rabi

Ayyukan da Muke Yi

Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah sama da 39,000 da suke Zimbabwe. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki a harsuna da yawa har da Shona, Ndebele, da Yaren Kurame na Zimbabwe.

Sauko da littafin zagawa.