Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Uganda

808 Lubowa Estate Road

Lubowa

KAMPALA

UGANDA

+256 41-4-201-194

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki minti 30

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna takwas na ƙasar: Acholi, Ateso, Lhukonzo, Luganda, Lugbara, Madi, Runyankore, da Rutoro.

Sauko da littafin zagawa.