OFISOSHI DA ZAGAYA

Ofisoshi da Zagawa: Taiwan

Hausa
Ofisoshi da Zagawa: Taiwan
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1011232/univ/art/1011232_univ_sqr_xl.jpg

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Taiwan

Watch Tower Bible and Tract Society

3-12, Shetze Village

HSINWU 32746

TAIWAN

+886 3-477-7999

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna ɗaukan sautin littattafai a harshen Mandarin Chinese. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa Yaren Kurame na Taiwan.

Sauko da littafin zagawa.