Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Spain
Testigos Cristianos de Jehová
Ctra. M-108 Torrejón-Ajalvir, km. 5
28864 AJALVIR (MADRID)
SPAIN
+34 918-879-700
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:30 zuwa 12:00 na safe da kuma 2:30 zuwa 4:30 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa Yaren Kurame na Spanish da kuma Catalan. Zagawa ya haɗa da tarihin Shaidun Jehobah a Spain.

