Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Romania
Orzari Street No. 29-31
Sector 2
RO-021552 BUCUREŞTI
ROMÂNIA
+40 21-302-75-00
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:30 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a Romania. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Romania. Muna ɗaukan sauti littattafan a Romania.

