Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Poland
Świadkowie Jehowy w Polsce
ul. Warszawska 14
05-830 NADARZYN
POLAND
+48 22-739-16-00
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 10:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:00 na rana
Zai ɗauki awa 2
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Polish. Zagawa ya haɗa da tarihin Shaidun Jehobah a Poland.

